Breaking NewsDan Achaba ya gudu ya bar matarsa bayan da...

Dan Achaba ya gudu ya bar matarsa bayan da ya ji an ce ta haifi ‘yan biyu

-

Mijin wata mata Abibat Kehinde ya gudu ya barta a Asibitin Epe dake Legas bayan da ta haifi ‘yan biyu kuma ake binsu bashin 131,000.

Ta shafe watanni 3 a Asibitin kamar yanda ta shaidawa kamfanin dillancin labaran Najeriya,  NAN.

Ta bayyana cewa tun watan Maris take a Asibitin kuma kullun kudin karuwa suke. Saidai ta kara da cewa…..Continue Reading>>>

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you