LabaraiA rabani da matata idan ba haka ba wataran...

A rabani da matata idan ba haka ba wataran zan iya kasheta

-

Wani magidanci, Olalekan Soetan ya nemi a rabashi da matarsa, Basirat Soetan da suka shafe shekaru 24 tare.

Ya bayyana cewa, matar tasa na gogayya dashi, bata masa biyayya sannan kuma ta saka ‘ya’yanshi sun rainashi.

Ya bayyana cewa bai taba ganin fandararren mutum ba irin matar tasa dan haka yace idan an raba auren nasu yana son ci gaba da kula da ‘ya’yansu….Read#More>>•

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here

- Advertisement -

You might also likeRELATED
Recommended to you