-Advertisement-
-Advertisement-

Saniyon M Inuwa -Yar Fara (Audio)

Sabuwar wakar Saniyon M Inuwa mai suna ” Yar Fara ” Wannan wakar ta yar fara kai ammafa har da bakar ma duk takuce kawai ku shashagali yan mata har da maza .
saniyon m inuwa, afra, ya fara

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kin mini kauna shiyasa zan miki soyayya
– Nayi tsimayin masoyiya mai kyawun halayya
– Komai zatayyo na lura kunta akwai kyawun niyya
– Ai sunga naki yar fara
– Ke daya nake jira
– Karbi zoban kwana
– Ki zamo zabi na
– I know
– U a beauty i know

                                                                PLAY NOW
 
OR

DOWNLOAD NOW