-Advertisement-
-Advertisement-

Yadda Ake Connecting na Android Da Computer. Hanya ta 2

Co-authored by ArewaSound Staff
 1. Wannan Darasi ya kasu kashi uku.
  1. - Ta hanyar Amafini da  macOS.
  2. - Ta hanyar Amafini da Windows
  3. - Ta hanyar Amafini da macOS da Windows
 1. HANYA TA BIYU
 2. Ta Hanyar Amfani da Windows


  1. 1
   Yanzu sai ka jona wayarka ta Android da computer Ta hanyar Amfani Da USB cable. Zaka iya amfani da kebul ɗin da kake amfani wajen cajin Wayarka ta Android.


  2. 2
   Bude Notification Panel na wayarka ta Android. kayi Swiping down  daga saman screen, bayan yayi swipe zakaga gabadaya notifications naka.

  3. 3
   Taba USB option. Wannan zai baka damar selecting na yanayin yadda kakeso kayi amfani da USB. Za ma kaga  USB logo a cikin jerin notifications..

  4. 4
   Zabi "File transfer," ko"Media transfer," ko"MTP." ya danganta da me wayarka ta nuna. Wannan zai ba computer damar ganin wayar ta ka.

  5. 5
   Ka ɗan jira drivers su gama installing.   Windows zai fara installing na drivers, to ka ɗan jirashi ya gama, Amma Idan windows ya gaza samun drivers ɗin, to zaka buƙaci yin Download na driver.
   • Abin da zakayi kawai shine kaje google kayi search na "phone model drivers" sai kabi link ɗin don yin download . Ka tabbata kayi download na drivers daga sanannen manufacture , Ma'ana kar kayi download daga unknown sources.

  6. 6
   Sai ka bude "Computer/This PC" window. Wannan wajen zai nuna maka gabaɗaya devices da drivers wanda sukayi connecting da computarka. Zaka iya bude wannan wajen dagao Start menu ko ka dannan  Win+E.

  7. 7

   Sai kayi Double-click akan Android device naka. Windows zai iya gano wayarka ne kawai ta hanyar model number.. zaka gani a jerin "Devices and drives" ko  wajen "Devices with removable storage".

  8. 8  Yanzu zaka iya Bincika files na Android ɗin ka. Bayan ka bude wayarka a Computer/This PC window, Zaka iya ganin mafi yawancin folders na Android file system na ka. Daga cikcin folders da zaka gani akwai kamar su  DCIM (camera), Pictures, Videos, Music, da Ringtones.

  9. 9
   Kashe na'urarka ta Android idan ka gama. Da zarar ka gama moving na files zuwa wayar ka ko zuwa computar ka, Sai ka danna "Safely Remove Hardware" button a computar ka daga kasa gefen dama, Sai ka taba  "Eject".
   • Zaka iya expanding na hidden icons don duba button na "Safely Remove Hardware".

  1. Wannan munyi bayanin yadda akeyin connecting din wayar android da computer hanya ta 2.     [Ta Hanyar Amfani da Windows]
  2. Karanta sauran hanyoyin guda 2

                                                                                                                     
   Hanya ta 1,  Ta hanyar Amfani da macOS .[Read Now ##eye##]


   Hanya ta 3,  Ta hanyar amfani da both WINDOWS/macOS.  [Read Now ##eye##]