-Advertisement-
-Advertisement-

Dadin Kowa Sabon Salo Episode 93 Daga Tarshar Arewa24 .
Domin samun damar kallon cigaban shirin dadin kowa na mãkon da ya wuce sai ku kasance damu a koda yaushe.

ACIKIN WANNAN MÃKON.Nasir ya shiga matsanancin damuwa gami da na rashin kulawar Stephanie.
Ita kuma Stephanie ta faranta wa iyayenta wajen amincewa da Samuel.