-Advertisement-
-Advertisement-

wakokin abdul piano, abdul piano songs

Sabuwar wakar Abdul Piano mai suna ” Zaman Tare ” wakar zaman tare wakace da mawakin yayi ta sigar soyayya, da kuma yadda zaku zauna da masoyanku musamman saurayi da budurwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ina nan dake har abada bazan barki ba
– Zan zauna dake Harkarshe na duk rayuwata
– Ina dingishi sone ya kama sassan jikina
– Bana tagumi a zahiri so yayimin rana
– Ya kansani maye na rasa hankali a jikina
– Nai alkawarin zama dake ko zansha azaba
– Kyautar murmushi za naima da haske na fuska
PLAY NOW


OR
[DOWNLOAD ##download##]