mai rahusa na riki alkawari

Sabuwar wakar Deeni Mairahusa mai suna ” Na Riki Alkawari ” komai ya riki alkawari…. to kawai ku biyoshi a cikin wakartasa mai suna NA RIKI Alkawari.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Na riki alkawari mai sona riki alkawari muyi soyayya
– Nayi farautar soyayya nayi gama da diyar kirki
– Tasharemin duk kwalla na zama banayin raki
– Ko makarantar gasarsu mune masu yawan maki
– Yaki taho yar baba sanki yana a cikin raina
PLAY NOW


OR

DOWNLOAD