-Advertisement-
-Advertisement-

MTN 1GB @ N100

A yanzu haka kamafanin sadarwa na mtn sun sake fito da wata garaɓasa ta siyan Data 1GB akan kuɗi naira 100 kacal

Saidai wannan data ba a kowanne sim ake iya siya ba, wato sun kebance ta ga wasu layikan, A takaice dai ba kowa ne yake da damar siya ba, amma zaka iya dubawa idan sim naka ya cancanta to sai ka siya MTN 1G at N100.

A cikin wannan post zamuyi bayanin yadda ake duba eligility na wannan data da kuma yadda ake activating na MTN 1G at N100.

YADDA AKE ACTIVATING NA MTN 1GB @ N100

Kamar yadda na muku bayani abaya , ba kowanne sim card ne yake yi ba , datar is sim selected.

▶ Kuyi recharge na katin N100 A liyin MTN naku.

▶Sai ku danna *131*100# don yin subscribe.

▶ Validity na datar yana kaiwa har tsawon wata 1 (The data is valid for 1 month)

▶ Don Duba data balance sai ku danna *131*4#

YADDA AKE DUBA KO LAYI (SIM) YA CANCANTA GA SIYAN WANNAN DATA MTN 1GB @ N100.


▶ A tabbatar kuɗin da suke cikin MTN sim card basu kai N100 ba.

▶Sai ku danna *131*100#

▶ Zaku ga sunyi reply na option guda biyu, Accept auto renewal or No, kamar yadda kuke gani a hoto ƙasa.
Mtn 1gb at n100, MTN 1GB @ N100

▶ Sai ku zabi daya daga ciki, Amma idan kuka zabi option 2 yafi.

▶ Dazarar kunyi reply na option 1 ko 2 zakuga message, idan kukaga message cewar "You have insufficient balance", to wannan layi ya cancanta, kai tsaye sai kuyi rechearge na N100 ku sake dailing na wannan code *131*100#.
Idan kuma kukaga wannan message dake jikin hoton ƙasa to kai tsaye wannan layi bazaiyi ba.
Mtn 1gb at n100
▶Sai a Gwada wani sim card ɗin ko za'a dace.

Duba da wannan data sabon tsarine da kamfanin mtn suka fitar, mai yiwuwa a samu canje canje, ku kasance damu a wannan shafi, da zarar an samu sabon canji game da wannan data MTN 1GB @ N100 zamuyi updating na wannan post.

Ko layinka ya cancanta ga siyan wannan data? , muna buƙatar wannan amsa, akwai comment box a ƙasa, sai mun ji ku.