-Advertisement-
-Advertisement-

Mp3 Music and Video Ado Gwanja 2020 - Rawa

Ado gwanja 2020 songs

Sabuwar Wakar Ado Gwanja mai suna ” Rawa ” to kuna ina masoya wakokin ado gwanja kuzo ga sabuwa domin nishadantar daku a koda yaushe.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ku aje langa-langa

– Ya saba yanka

– Ku tina da kyawu ku dada da wanka

– Yan mata kuja ajinku waza ya tsinka

– Kullin tambaya akemini mai naiwa mata nene

– Daga sunji dan kidana sai rawa

UPDATE🔄
Yanzu zaku iya sauke Audio na wannan wakar.

⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵
DOWNLOAD SONG NOW🔗 :
 ADO GWANJA 2020 RAWA

WATCH official video here⤵⤵⤵