-Advertisement-
-Advertisement-
Kamfanin MTN Sun fito da wani tsari na data wanda za ba abokan huldarau damar siyan data 75MB akan N20 kacal.

Babu shakka kowa zaiso ace ya siya wannan data mai saukin Farashi. To Amma kunsan yadda kamfanin suke , idan suka fitar da wata garabasa sai suce sim selective ce , ma'ana ba kowanne layin MTN ne zaici moriyar wannan garabasa ba, to wannan ma haka take, ba kowanne layin ne zaiyi ba , sai dai ka gwada sa'ar ka.

Kar na cika ku da surutu bari muje kai tsaye yadda zaku duba layinku ko ya cancanta ka samu wannan offer.BONUS :


How To Activate 1.5GB at N400 Only


1 - Ku tabbatar akwai kuɗi a layinku dayakai N20.

2 - Sai kuyi dailing na *131*10#

3 - Sai kuyi reply da 1-Auto renew ko 2-One-time purchase.

4 - idan layin ku is eligible zakuga successful response.

5 - Expire in 7 days (Data ta sati daya ce)

6 - Domin duba balance sai ku danna *131*4#

BONUS:
How to Acrivate 1.5GB at N400

Idan sim card naku ya cancanta da wanna garabasa  MTN 70MB @t N20, To zaku iya samun 1.5GB a naira 400 kacal.
Abun da zakuyi kawai shine,  Ku saka saka katin N400 a layin ku sai kuyi subscribe na wannan data 20 times,  shine zai baku 1.5GB a N400