-Advertisement-
-Advertisement-

Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

Wannan wata sabuwa waka ce da Nazir m ahmad sarkin wakar san kano mai suna 'Ina En Na'un ne'.

Wannan waka dai yayiwa muddasir and brothers Shahararren dan kasuwa nan da ke garin kano.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Ina ƴan na'un ne

- Ina ƴan neman ne

- Ace musu mudassiru kamar shi nan ne

- Mudarris and brother duk sunan ne

- Allah muna ta godema ni'ima
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW