-Advertisement-
-Advertisement-

Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau

Nura M Inuwa 2020 - Maliya Gagarau
Wannan itama tana daya daga cikin sababbin wakokin shahararren mawakin nan nura inuwa ta wannan shekara dubu ashirin da ashirin wato 2020.

Wannan waka dalilin sunanta "maliya Gagarau" yayita ne ga Dr Mukhtar Jibril Wanda shidai wannan dr wani babban mutum ne mai babban mukami wanda inda kunka saurari wakar zakuji daga bakin mawakin.


KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

- Tunda rabbi ya baka to kaje babu wanɗa zai kwace

- Mai ruwa da iska kai muka roka ka share kukanmu

- Dr muktar gagarau babu yadda makiyanka zasuyi

PLAY NOWORDOWNLOAD NOWMORE Song From m inuwa