-Advertisement-

 MP3 MUSIC : Abdul D one x Melery 2020 - Sako

MP3 MUSIC : Abdul D one x Melery 2020 - Sako

A cikin farkon wannan shekara shahararun matasa abdul d one da kuma Muhammad melery da sabuwa waka mai suna " Sako".

Kasance da Arewasound.com A koyaushe 👍

Wannan waka dai da ji kasan akwai magana da a cikin wakar.


KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

- Allahu kai ke badawa🔊

- Idan kaso kai kwacewa🔊

- Kaine kamin hikimar baiwa🔊

- Ni kuma ba zan raina ba🔊

- Godiya ba zan daina ba🔊

- Acikin duka dangina🔊

-  Mu dogaro namu Allah ne🔊

- A tsaftace mana harshen mu🔊


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW