-Advertisement-
-Advertisement-

MP3 MUSIC : Garzali Miko - Gidan Gala

MP3 MUSIC : Garzali Miko - Gidan Gala

Wannan dai waka ce wanda Garzali Miko ya rera mai taken "Gidan Gala" kai da jin sunan gala kasan cewa Inda ake nufi da gala.

A cikin wannan waka yayi bayyani muhimmanci gala da sirinta ga wadanda ke cikinta.

Amma dai bari mu bari kuji da kanku.


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW