-Advertisement-
-Advertisement-

Mp3 music : Hamisu Breaker - Kanwata Official Audio 2020

Mp3 music : Hamisu Breaker - Kanwata Official Audio 2020

 KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR :-

- Akwai labari dole inyi gyaran murya

- Na gode maka Allah

- Daka bani ƴar auta

- Idan so akwai daɗi to kauna zata dara haka

- In babu ke zan wahala ƴan mata

- Kinji kanwata kaunarki na cikin raina

- Kuma baza na daina ba

- Har abada mu zama jini daya.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW fixed🔓
Arewasound takuce