-Advertisement-
-Advertisement-

Sabuwar Wakar Halifa Sk 2020 - Laila

Sabuwar Wakar Halifa Sk 2020 - Laila

Sabuwar Wakar Halifa Sk mai suna ” Laila ” to kuna ina masoya wakokin hausa ko masu masoyiya laila kuzo fa ga taku daga bakin mawaki kuma shahararre wajan fasarar india hausa nasa da kunji muryar zaku gane.
By clicking the subscribe button you will never miss the new articles!

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Laila laila

– Laila laila

– Yar gatan ummanta laila

– Yar gatar abbanta laila

– Yar gatana laila

– Ni nakine

– Mai san farin cikinki ne

– Har zuciyata sanki ne

1. Laila:-
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Audio file by Arewablog