-Advertisement-
-Advertisement-

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio

Mp3 Music - Sabuwar wakar Rarara 2020 - Basa Fahimta : Download Audio

Sabuwar wakar Rarara wadda ya fara saki a wannan sabuwar shekara 2020 mai suna "Basa fahimata kuma basa da ganewa" , Wannan fitar sabuwar waka da alama yana da nasaba da shari'ar da za'a yanke a ranar litinin 20 jan 2020, Sai ku sauke sabuwar wakar don ji da kunnen ku.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

- Basa fahimta kuma basa da ganewa🔊

- Suna propagandar gangan bada hujjaba🔊

- Ita inconclusive tsarin na inec ne🔊

- Ganduje shi ya lashe zabe shirin na Allah ne🔊

- Yakamata duk ku fahimta duk ku ganewa🔊

- Yan kwankwadiyya tuni sun dade da zaucewa🔊

- Suna propagandar karya shirin kamar bara🔊

- Basa da tsuntsu kuma su bada tarko ba🔊
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW