-Advertisement-
-Advertisement-

Mp3 Music : Sabuwar wakar rarara - Kurunkus Mun Gamsu

Mp3 Music : Sabuwar wakar rarara - Kurunkus Mun Gamsu
Sabuwar wakar rarara mai suna "Kurunkus mun gamsu" .

Wakar Hadin gwiwa tare da mawakan jamiyyar Apc mai mulki.

- Dauda Kahutu Rarara
- Ado gwanja
- Ibrahim Ibrahim
- Alfazazi
- Jadda Garko
- Alaminu Afandaj
- Mudassir ƙasim
- Fati kawo
- Zuwaira Ismail
- Hauwa ƴar fullo
- Nazifi sharif
- Auwal Gombe
More.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :- 

- Kai kuban kidan karshen zance

- Batun shariar kano An tantance

- Ya karsu sun yi kayan sharrinsu

- Wasu kulle kulle ai sun lalace

- Ta tabbatar da baba Uban Abba

- Ganduje ya kuma ya kada su

- Tarkon su tsula baiyi tasiri ba

- Kuma bamu sauke gammo don Gaba

- Kurunkun mun gamsu

- Kurunkus shikenan, 4-0 Kenan

- Rarara Yace , Sai Ganduje

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW