-Advertisement-
-Advertisement-

Music And video - Hamisu Breaker + Isah Ayagi + abdul kafinol - Bakan Gizo 2020

Music And video - Hamisu Breaker + Isah Ayagi + abdul kafinol - Bakan Gizo 2020   Sabuwar waka daga hadakar mawakan hausa wakace da shahararren mai bada umurni wato Aminu s bono ya bayyana acikinta, kuma shi ya bada umarni wa wakar.    Mawakan sun hada da Hamisu Breaker da isah agayi  sai kuma Abdul Kafinol.

Sabuwar waka daga hadakar mawakan hausa wakace da shahararren mai bada umurni wato Aminu s bono ya bayyana acikinta, kuma shi ya bada umarni wa wakar.

Mawakan sun hada da Hamisu Breaker da isah agayi  sai kuma Abdul Kafinol.

Zakuji muryoyin su acikin wannan Sabuwar waka ta 2020.

Zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye daga  Youtube channel na Aminu s bono.

Ga Mp3 Audio nan na wakar sai ku sauke a wayoyin ku don saurara.

KU CIGABA DA KASANCEWA DAMU A WANNAN SHAFI AREWASOUND DON SAMUN SABBIN WAKOKIN HAUSA A KODA YAUSHE.DOWNLOAD NOW

Here @Arewasound