-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC Mp3 : Ali Jita 2020 - Ayye Mama Maryam

MUSIC Mp3 : Ali Jita 2020 - Ayye Mama Maryam

STAY WITH AREWASOUND
Wannan wata sabuwa waka ce da ali jita ya rerawa wasu amare wanda ita dai wannan amarya sunanta maryam amma suna mata laƙabi da mamah.

Wanda shi kuma ali jita shine yayi amfani da wannan suna ya baiwa wannan waka suna "aiye mama" wanda a gaskiya tayi dadi sosai.

Wanda wakar aure ce amma kam ta canye.


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW