-Advertisement-

 MUSIC Mp3 : Sabuwar wakar Ahmad shanawa 2020 - Gazuzu

MUSIC Mp3 : Sabuwar wakar Ahmad shanawa 2020 - Gazuzu

Albishirinku ma'abota sauraren wakoki a yau na sake zo muku da wakar Ahmad shanawa baban chakwai Wanda shina ba baida bukatar yi muku dogon bayyani.

Kun san shi a wajen wakokin Soyayya irin "babban chakwai" da yar abuja da dai sauransu.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR

- Ni na so ki🔊

- Wata rana zan barki🔊

- Abin mamaki🔊

- Gashi ina dada sonki🔊

- Na shiga kogin sonki🔊

- Gashi kina saka jan baka🔊

- Soyayya rayuwace🔊

- Wani sain cutace🔊


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW