-Advertisement-
-Advertisement-

Music Mp3 : Sabuwar wakar Aminu M Ali -Farin Gani - Download

Music Mp3 : Sabuwar wakar Aminu M Ali -Farin Gani - Download
Sabuwar Wakar Aminu M Ali mai suna ” Farin Gani ” to kuna ina masoya kuzo kuji abinda mawaki aminu m ali yazo muku dashi a cikin wakar tasa.
 KU CIGABA DA KASANCEWA DA AREWASOUND
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Farin Gani Abar Sona

– Kaunarkice Muradina

– Aminta sai ki yarda dani

– Na baki so ki zam karba

– Ga zuciyata kin harba

– Sone ruwan zuma duba

1. Farin Gani:-
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Audio file by Arewablog