-Advertisement-
-Advertisement-

 Mp3 Audio: Hamisu Breaker Jarumar Mata Sabuwar waka.


  Mp3 Audio: Hamisu Breaker Jarumar Mata Sabuwar waka


  Hamisu Breaker Jarumar Mata Audio.

  Shahararren mawaki hamisu breaker jaumar mata ya fitar da sabuwar waka mai suna "Jarumar mata" kai da jin sunan wannan waka kasan ba'a magana.

  Akwai kalamai sosai a cikin wannan waka wanda nasan cewa duk masoya zasuyi na'am da sauraren wannan waka, Jarumar mata song by Hamisu breaker.


  KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :-

  - Komai ruwa da iska...๐Ÿ”Š

  - Akan ki bazana daina kewa ba.๐Ÿ”Š

  - Idam n samu zarraar samunki...๐Ÿ”Š

  - Bazana tanka kowa ba.๐Ÿ”Š

  - Zuma a baki dadi gareta..๐Ÿ”Š

  - Kin bani taki na lasa๐Ÿ”Š

  - Tsarin zubinki daidai ne๐Ÿ”Š

  - Idan babu ke ina zan saka rai ya daina kuna๐Ÿ”Š


  PLAY Jarumar mata Song.


  Ga Audio file na Wakar nan kasa, mun Kawo Muku Cikakkiyar wakar, Kuci Gaba Da kasancewa Tare Damu.

  Download Jarumar mata Song.

  mun saka muku cikakken Audio na "Wakar Jarumar mata" Zaku iya saukewa a wayoyin ku..
  Ku sauke cikkakiyar wakar Jarumar mata don saurare.
  ⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

  DOWNLOAD NOW

  @Arewasound-wakoki