-Advertisement-
-Advertisement-

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu 

By clicking the subscribe button you will never miss the new articles!

Music Mp3 : Sabuwar Wakar Hamisu Breaker - Kauna Ta Mutu
Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Kauna Ta Mutu ” to kuna ina masoya kuzo domin kuji dadinku a wakar kauna . ta mutu dama kauna ta na mutuwa.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ashe kauna ta mace🔊

– Sai dai so ina da hujjata akan hakan zana fada🔊

– Da ka gwada tseran gudu🔊

– Kan hanyar da tai tudu dayawan gangare🔊

– Idan kaga hanyar kaya da tabo ga wuta taya zakabi ka cire🔊

– Idan dai har dan adam zaiji wuya gobe yakan bijire 🔊

1. Kauna Ta Mutu:-
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW