-Advertisement-

Music Mp3 : Sabuwar wakar Ibrahim Obediance -Farar Masoyiya

Music Mp3 : Sabuwar wakar Ibrahim Obediance -Farar Masoyiya
Sabuwar Wakar ibrahim Obediance mai suna ” Farar Masoyiya ” To kuna ina masoya wakokin ibrahim obediance kuzo kuji abinda mawakin yazo muku dashi domin jin dadinku.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Farar masoyiya ni yau sanki nakewa buta

– A duk masoyana ni dake mukai dacewa

– Da safiya tayi yau da sonki nake karyawa

– Rashin ganinki niko yakesani nai rudewa

– Alfijir din sonki abar yabo yayi ketowa

1. Farar Masoyiya:-
PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Audio file by Arewablog