-Advertisement-
-Advertisement-

 Music Mp3 : Sabuwar wakar M Mubarak -Jini Daya

Music Mp3 : Sabuwar wakar M Mubarak -Jini Daya
Sabuwar Wakar M Mubarak mai suna ” Jini Daya ” to kuna ina masoya wakokin hausa na soyayya kuzo kuji abinda m mubarak yazo muku dashi a wakokinsa,
Www.Arewasound.com
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Jini daya gamu

– Jini daya ne mu

– Da angani aganki mun dace da juna

– Yan mata kin zamo sha kallo

– Nasan babu wanda zaimin gwalo

– Muje lambu mu tsinko yalo

– Ke nasan a farko hannun dama

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Audio file by Arewablog