-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO - Umar m Shareef Ft El Sharawi – Duniya Rigar Aro Ce

AUDIO - Umar m Shareef Ft El Sharawi – Duniya Rigar Aro Ce

AREWASOUND

Sauke Sabuwar Wakar Hadin Guiwa Na Matashin Mawaki Mai Suna El Sharawi Tare Da Umar M Shareef, Wakar Mai Taken Duniya Rigar Aro Ce.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :


- Duniya rigar aro ce

- Lahira aka cewa madawwama

- Mai jina kayi fahimtuwa

- So nake in tuna maka

- Rayuwa bata ɗorewa

- Kai me yin hassada ka ɗauko hanyar damuwa

- Ɗan lura da duniya, mai jina kayi fahimtuwa

Wakar Dai Mawakan Sun yi ta Ne Game Da Yanda Halayyar Mutanen Zamanin Nan ta ɓaci.. Inda Suke Nuna Cewa Duniyar Nan Fa Bata Da Tabbas. Kamar Rigar Aro Take A Wajen mu.

Ku sauke Audio na wakar don saurare.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Ku cigaba da Kasancewa da shafin Arewasound don samun sabbin wakokin Hausa.