-Advertisement-
-Advertisement-

Bidiyo - Yadda Buhari yasha ihun Bamayi a maiduguri - Download Now


A yaune 12 ga wata 02 na shekarar 2020 Shugaban tarayyar Nigeria Gen. muhammadu Buhari Ya dawo daga ziyarar aiki da yakai Kasar Ethopia.

Bayan tafiyar shi wannam ziyarar aiki aka tashi da wani iftila'i a jihar borno inda yan ta"addan boko haram suka Kashe mutane da dama a garin Auno dake jihar ta borno.

A yau Shugaban kai tsaye ya sauka a jihar ta borno daga kasar ethopia, Bayan Saukarsa ne ya biyo hanya don Jajantawa jama'a kan abin daya faru bayan tafiyar sa, to anan ne fa talakawa suka saka ihun bamayi , bamayi.

Wannan ihu dai da talakawan sukayi shine na farko a tarihin siyasar shugaba muhammadu buhar.

Jama'a da dama sun yi ittifaƙi cewar wannan ihu baya rasa nasaba da halin kunchi da matsalar tsaro da talakwan suke ciki musamman ma na jihar ta borno.

Zaku iya kallon wannan bidiyo kai tsaye a wannan shafi kuma zaku iya saukewa zuwa wayoyin ku.

Allah ya kyauta.#DOWNLOAD NOW


WATCH NOW⤵⤵⤵