-Advertisement-

-Advertisement-

 Isah Ayagi - Matar Hali - Madubina Album


Wakar matar hali tana daya daga cikin sabon album din mawaki isah agayi Wanda ita dai wannan wakar "Matar Hali"

Waka ce wanda yake bada labari malam hali talaka ne wanda matarsa ke rokonsa da ya sake ta kar talauchinsa ya debe.

Amma shi talauci kunsa Lokaci ne ,sai dai kun saurari wannan wakar zaku fahimci abinda nake magana.

Sauke Wakar Domin Ku saurara.


DOWNLOAD NOW

@Arewasound