-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO+VIDEO : Nazifi Asnanic 2020 Song Download

AUDIO+VIDEO : Nazifi Asnanic 2020 Song Download.
Sabuwar Wakar Mati A Zazzau -Rahama Sadau - Sadiq Sani Sadiq - Nazifi Asnanic

 Sabuwar Wakar Mati A Zazzau -Rahama Sadau - Sadiq Sani Sadiq - Nazifi Asnanic

Wannan wata sabuwar waka ce da ta fito a cikin sabon fim din nan mai suna mati a zazzau wanda man kwada ya rera wato Nazifi Asnanic.

Nazifi Asnanic yana daga cikin mutane Goma da suka shiga tarihi a jihar kano, shi ya samu ta shi lambar yabon ne a fanin nishadantarwa wato harka wasan fina finan hausa da wakokin hausa.

Wannan waka Audio ne da kuma bidiyo, ba shakka wakar tayi dadi sosai wanda sai kun sauke kun saurara zaku fahimci hakanDOWNLOAD NOW

@Arewasound
Kuma Dai Zaku iya kallon bidiyon kai tsaye daga Youtube.