-Advertisement-
-Advertisement-

Music: Hamisu Breaker  Audio -Karnin Sabo - Download

Music: Hamisu Breaker  Audio -Karnin Sabo - Download

Sabuwar Wakar Hamisu Breaker mai suna ” Karnin Sabo ” to kuna ina masoya hamisu breaker kuzo ku kwashi rabon ku a sabuwar wakar hamisu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Yanzu karnin sabo ya tsinkayeni

– Kuma ruhin kauna ya rinjayeni

– Zuciya ta darsu

– Sonki har ta gamsu

– Kunnuwanki na feso

1. Karnin Sabo:-

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW