-Advertisement-
-Advertisement-

Music: M Sani Kebbi -Mai Waka - Audio

Music : M Sani Kebbi - Mai Waka - Audio

Sabuwar Wakar M Sani Kebbi mai suna ” Mai Waka ” to kuna ina mawaka da kuma masu son mawaka da masu zagin mawaka kuzo domin kuji abinda mawakin yazo muku dashi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

- Mai waka na nan lafiya Allah ya kara juriya

- Mai waka bawan rabbi ne ba macucine ba- Da sunan Allah zuljalalu nake farawa

- Gwani mahalici shi yake tsarawa

- Ku sani mai waka malami ne kuyo ganewa

- Don Yana fadakarwa mutane suyo gayawa

- Waka hikimace inji bakin da baya karya

 - Waka baiwa ce wadda rabbi yake bayarwa

- Duk mawaki ya wuce raini, halali yake nema

- Mai waka bai fada kuma baya hayaniya

- Waka baiwa ce ku sani daga Allah sarkiPLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Audio File by Arewablog