-Advertisement-
-Advertisement-

Music Mp3 : Aliyu Sharba -Lokaci Yayi

Music Mp3 : Aliyu Sharba -Lokaci Yayi

Sabuwar Wakar Aliyu Sharba mai suna ” Lokaci Yayi ” to kuzo ga aliyu sharba ko lokacin menene yayi kawai ku biyomu a cikin wakar tasa ta lokaci yayi.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Marmaza marmaza soyayya ce

– Lokaci yayi da zan nuna miki ke nafi kauna

– Sai ki taka nagani kallonki ba zan gaji ba

– Inaso ki fadan da zantukan da kikemin

– Azuciyata ke kika ta faratamin

– Karki bar makiya a yaki su cimin

1. Lokaci Yayi:-


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW