-Advertisement-

-Advertisement-

Music - Sabuwar Wakar Namenj Mai Taken - Namenj Magana

Music - Sabuwar Wakar Namenj Mai Taken - Namenj Magana
Sabuwar Wakar Namenj Mai Taken “Namenj Magana” Wakar Da Shahararren Matashin Mawakin Hausa Waton Aliyu Namenj Ya Rerata.

Mawakin Yayi Kokari Wajen Rere Wakokin Domin Yanda Yake Buga Kidan Nashi Da Kuma Yanda Yake Kokarin Launa Baitocin Nashi.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Haka halinsu yake

- Haka yanayinsu yake

- Dan uwa kar ka sake

- Idan kabi shirmensu

- Bazaka tsinana komai ba

- Kar ka sauraresu

- Kar ki sauraresu

Sauke Wakar Ku Jita Domin Jin DadinKu.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW