-Advertisement-
-Advertisement-

VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya 

 VIDEO + AUDIO : Nazifi Asnanic 2020 - Shugaban Yan sanda Ft Maryam Yahaya   Wannan wata sabuwa waka ce da mawaki nazifi Asnanic nayiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwar al'umma.   Zaku iya dauka audio da kuma bidiyon wakar tare da kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube.
Wannan wata sabuwar waka ce da mawaki nazifi Asnanic ya yiwa shugaban yan sanda IG kenan inda yake fadin kokarinsa a wajen aikinsa da hazakarsa da himmasa a wajen bada tsaro a cikin kasa da kare rayuwa da dukiyar al'umma.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

- Gaba dai IG Mai bada tsoro

-  Masani na tsaro ka basu tsoro

- Ga sarari mai hada taro

- In ana ta maza ka fasa taro

- Masu sanya gudu su ke gudun shi


Zaku iya sauke audio da kuma bidiyon wannan wakar tare da kallon bidiyon wakar kai tsaye daga shafin Youtube.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW
Za kuma ku iya kallon bidiyon wakar anan kasa.⤵⤵⤵#DOWNLOAD VIDEO NOW⤴⤴⤴