-Advertisement-
-Advertisement-

 Sabuwar wakar Sharp Boy - Mun Iya Yi

Sabuwar wakar Sharp Boy - Mun Iya Yi

Sabuwar Wakar Sharp Boy mai suna ” Mun Iya Yi ” to komai suka iya yi ohooo. to masu saurare kuzo kuji mai suka iyayi, idan kuma akace komai sun iya yi ai sai a samu matsala.

To ni na iya yi idan ba haka ba na…. na dai yi shiru amma da na cika baki, kar na cikaku da surutu bara na barku haka.

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW