-Advertisement-

-Advertisement-

 Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020


Wakar Isah Ayagi Kinanan A Zuciyata - Hausa Music 2020


Sabuwar wakar isah ayagi mai suna "Kina nan A zuciya ta" Wakar Yayita Ne Tsakaninshi Da Masoyoyarshi, Inda Kowa Ke Fadin Gwargwadan Soyayyar Dake Zukatansu.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Lalalala Masoyiya

- Kina nan a zuciya masoyiya

- Ashe gobe na da nisa in har babu ke

- Da fushi naki gwara yakin duniya na uku

- Tauraro na zuci kaine

- Kai Auta na yan mazane

- Nawa gwanin yayi daban a mazaje

- Na rike Alkawari

- Kimin Alkawari ni zaki Aura

- Juyo kalli Amaryarka

Wannan waka tayi dadi matuka da gaske sai ku shiga don sauke ta a wayoyinku ku saurara, ku cigaba da kasancewa da wannan shafin naku AREWASOUND  Don morewa da wakokin hausa a koda yaushe.

Zaku iya sauraron wannan waka kai tsaye, sannan zaku iya download.


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW