-Advertisement-
-Advertisement-

Music - Wakar kwankwaso - Gatan kano - Nazir m ahmad - Download

Music - Wakar kwankwaso - Gatan kano - Nazir m ahmad - Download
Wannan wata sabuwar waka ce da muka samo , Wakar Naziru sarkin waka , wanda a cikin wakar zaku ji mawakin yayi amfani da kalamai yayi martani sosai akan masu zage zage.

Wannan waka ta siyasa ce , kuma shi naziru sarkin waka yana bangaren siyasar kwankwasiyya ne.

Wanda a wannan waka dai bai furta ai nahin sunan wanda yake yiwa habaicin ba amma hausawa suna cewa kowa yayi zagi a kasuwa yasan da wanda yake.DUBA WANNAN : ⤵⤵⤵
- Mp3 : Nazir M. Ahmad - Madakin Lafiya IGP Shugan Yan Sanda

- Audio music : Nazir M Ahmad 2020 - Ina En Na'un Ne

- Music Mp3 : Sabuwar wakar Nazir Sarkin waka - Alo Soyayya Mati A Zazzau

Ga masu ra'ayin jin irin waɗannan wakoki na siyasa sai ku latsa download button don sauke wakar a wayoyin ku, Ayi sauraro lafiya.

Ga dai wakar nan kasa.
DOWNLOAD NOW

@Arewasound