-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Ali jita  New song - "Ango da Amarya" - Download Mp3

AUDIO : Ali jita  New song - "Ango da Amarya" - Download Mp3

Wannan wata sabuwar waka ce ta ali Jita mai suna 'Ango Da Amarya'.

Wakar ango da Amarya wani sabon al'amari ko wata sabuwar rayuwa da namiji da mace ke shiga wanda duk Da Namiji ko Diya Mace na alfahari da wannan rana musamman musulmi domin rayuwa sunnar Annabawa.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Farin cikin Ango Amarya

- Amarya juya juya

- Amarya taka taka

- Amarya waiga waiga

- Ayi zama ma amana

- Ka rike ta amana

- Angon amarya kaga ibadace

Ku sauke cikakkiyar wakar a wayoyin ku don saurara.
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


More songs From (Ali jita)
- MUSIC : Ali Jita - Rahama "Latest Song 2020"

- MUSIC: Ali Jita Ft. Buzu Kaduna – Hausa Boy

Ku cigaba da ziyartar shafin Arewasound.com don samun wakokin gwanayenku.