-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Muhd melery "Kama gwaninka"  Music mp3

AUDIO : Muhd melery "Kama gwaninka"  Music mp3
Sabuwar wakar shahararren matashin mawakin nan mai suna Muhammad Melery ya rera mai suna 'Kama Gwaninka'.

Wakar kama kama Gwanka wace wanda duk bahaushe yasan mene Gwani to kazo kam wannan anyita ne akan masoyasa.
Wanda yake baiwa maza da mata da kowa ya rige gwaninsa kar yayi wasa da shi.

DUBA : Music Mp3 : Muhammad melery So yakai so

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- kama gwanin ka ka riƙe so don rayuwa

- Dadai zaya kasheni

- Soyayya ta azani

- Sama can ƙurya ta kaini

- in na faɗo ki tare ni

- Kana yafe mini nai laifi


KU SAUKE WAKAR A WAYOYIN KU DON SAUARARE
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

MORE From muhd melery
- AUDIO : Melery 2020 Song – Bazan Yada Ke Ba

- MUSIC: Melery 2020 Song - “Bani Fidda Rabo”