-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Saniyo M Inuwa - Ga Sanusi Ga El-rufai Da kwankwaso

AUDIO : Saniyo M Inuwa - Ga Sanusi Ga El-rufai Da kwankwaso

Wannan wata sabuwar waka ce da Saniyo m inuwa yayi rera wakar ta shafi ɓangaren siyasa inda zakuji ya ambaton Nasiru El-rufai da mai marbata sanusi II.

DUBA : Download :- Saniyon M Inuwa -Yar Fara : Mp3 Music

Wanda a ciki zakuji yadda ake yabawa Nasiru El-rufai akan irin yadda ya nunawa sanusi lamido sanusi kauna bayan cire shi daga sarautar kano.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR : 

- Sarki sunusi na biyu Allah ya kara girma

- Mai tausayin talaka ban gano ya kai ba

- Ga Addu'ar gareka Allah yaja da kwana

- Ga tamburan ka nan

- Zaki mai kore kura

- Dashe na rabbana

- Gamji mai jure sara


Ku sauke wakar a wayotin ku don saurare.

⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


MORE SONGS⤵⤵
- Music : Saniyon m inuwa 2020 "munyi rashin uba" - Download

- Download :- Saniyon M Inuwa -Yar Fara : Mp3 Music