-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Yamu Baba Ft Zainab _ Sambisa 2 - Download mp3

AUDIO : Yamu Baba Ft Zainab _ Sambisa 2 - Download mp3

Wannan wakar cigaban wakar sambisa ce wanda Ibrahim yamu baba da zainab usman wanda ake kira da suna zainab sambisa.

Da cigaban wakar su ta sambisa wanda abin zai matukar burgeku idan kun ka kalli wannan wakar bidiyon wakar zaku jidadinta.

Wanda mun kawo muku Youtube kai tsaye zaku iya kallonta.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Sambisa ga fura ga nono

- Ga shimfiɗar farar darduma

- Bani da ikon da zan gusa in barki

- Aure dole ni da kai ba fashi

- Masoyi kar ka sanya rai yayi ciwo

- Zuciya ta kai kaɗai takeyin kiwo


Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


More music Here

- Audio - Sabuwar wakar Nura M Inuwa 2020 {Dafin So Video 2020} Ft Adam A Zango | Aisha Tsamiya

- AUDIO : Umar M Shareef "Ciwon Idanu na"

- AUDIO : Isah Ayagi - "Soyayyar Makaho" - Download Mp3

- Music : Hamisu Breaker : "Na Gane Duniya" - Download Mp3