-Advertisement-
-Advertisement-

Hamisu Breaker - so ne (official audio) 2020

Hamisu Breaker - so ne (official audio) 2020

Sabuwar wakar hamisu breaker 'so ne' , Barkanku da warhaka, da fatan kuna lfy, ina masoya mawaki hamisu breaker, to a yau ma ya sake sakin sabuwar waka da zafi-zafinta, wannan waka tayi matukar tsaruwa, kuma tayi dadi sosai, kar ku bari a baku labari, maza ku sauke wakar a wayoyin ku don saurare. Sannan zaku iya kallon bidiyon wakar kai tsaye a wannan shafi mun saka muku ita a kasa.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Duba kiga yanda sonki yayi mini

- Da na fada kiji

- Ki bani agaji
- Na dai na rangaji

- Labarin zuciya

- Ni zaki tambaya

-  Sonki na banu

- Ki zo ki tafi dani

- So zai min lahani

Ku sauke cikkakiyar wakar don saurare
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki