-Advertisement-

-Advertisement-

AUDIO : Wakokin Lsvee Mp3 Music Songs Download

AUDIO : Wakokin Lsvee Mp3 Music Songs Download

Barkanku da kasancewa da shafin Arewasound.com, shafi da yake kawo muku sabbin wakokin hausa a koda yaushe.

A Yau mun zo Muku da Wakokin Lsvee Mp3, Kamar yadda ku ka sani shi Lsvee Dai Yana Daya Daga Mawakan Dake Jan Ragama Musamman A Arewacin Nigeria, ta Bangaren Wakokin Zamani.

DUBA WANNAN : Hamisu Breaker Ft Kb International - Abokin Rayuwa

Shi wannan Mawakin yana Tabo Sashi Daban Daban Dake Damun Mu, Mawakin Yayi Wakokin Hadin Guiwa Da Wasu Sanannun Mawakan Arewacin Nigeria.

Yau Mun Samu Damar Kawo Muku Wasu Daga Zababbun Wakokinsa, Sai ku buda ku sauke a wayoyinku.

GA JERIN WAKOKIN NAN :⤵⤵


Note : "If you'er Surfing on Operanews (DOWNLOAD HERE)

1. Lsvee 10 Naira

|Download Mp3

2. Lsvee Akwati Dozen

|Download Mp3

3. Lsvee Yar Dangote

|Download Mp3

4. Lsvee Another One

|Download Mp3

5. Lsvee Babu

|Download Mp3