-Advertisement-
-Advertisement-

AUDIO : Matsayar Musulmi Game Da Cutar Corona Virus : Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu

AUDIO : Matsayar Musulmi Game Da Cutar Corona Virus : Dr. Sani Umar Rijiyar Lemu

Fitaccen Malamin addinin Musulunci Ash-sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemu ya gabatar da khuduba Mai taken "Matsayar Musulmi game da Cutar Corona"

DUBA : Me ke kawo cutar annoba - Sheik Dr Mansur Isa Yelwa

Malam yayi bayani mai gamsarwa game da wannan sabuwar cuta mai suna corona virus.

Zamu so duk wani 'dan uwa Musulmi ya saurari wannan bayanin.

Mun kawo muku cikakkiyar hudubar domin saukarwa a wayoyinku sai kuyi amfani da link din da ke kasa.

Allah Ka sakawa Malamanmu sakamako da gidan Aljannah Amin.

⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-tafseer


More Tafsir
Sheik Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum - Tafseer Suratul Ma'arij Verse 1-5

- Me ke kawo cutar annoba - Sheik Dr Mansur Isa Yelwa