-Advertisement-
-Advertisement-

Melery 2020 Song – “Bani Fidda Rabo” 

MUSIC: Melery 2020 Song - “Bani Fidda Rabo”

Sauke Sabuwar Wakar Muhammad Melery, Mai Taken Bani Fidda Rabo.

Kai Dajin Sunan Wakar Kunsan Waka Ce Ta Soyayya, Sannan Kuma Zata Bada Ma.ana..

Ba Iya Wannan Wakar Ta Tsaya Ba. Wakar Ta Samu Kida Mai Dadi.

DUBA WANNAN : AUDIO : Melery 2020 Song – Bazan Yada Ke Ba

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Bani fidda rabo a wannan duniya

- Mijina ne ka abokin rayuwa

- Kina yina Nima nace sai kai

- Hanta da jini kaga ba'a rabasu

- Takalmin da kika bani shine na saka

Sauke Wakar Ku Saurara

"If you'er surfing on Operanews (DOWNLOAD HERE)


PLAY NOWORDOWNLOAD NOW

@Arewasound