-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC - Auta mg x Adam a Zango 2020 yanzu ma aka fara - Download mp3

MUSIC - Auta mg x Adam a Zango 2020 yanzu ma aka fara - Download mp3

Wannan wata sabuwar waka ce mai Taken hausa hip hop wanda Auta Mg ya rera tare da Jaruma kuma mawaki adam a zango 2020.

Duba : Audio - Sabuwar wakar Nura M Inuwa 2020 {Dafin So Video 2020} Ft Adam A Zango | Aisha Tsamiya

Wannan wakar dai mai suna 'Yanzu ma aka Fara' idan kun saurara zaku fahimci shin inane ko menene suka fara zaku fahimci zancen.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Yanzu ma aka fara

- Yanzu zancen zana fara

- Daukaka na samu

- Rayuwa tayi sauyi

- Godiya gun Allahu mai komai

- Shi yabani masoya da Hadimai

- Shi ya fiddani tarkon Azzalumai

- Ya azurtani da kuɗi yayi min komai

- Ya ban gida in huta

Ku sauke Audio na wakar a woyoyinku don saurare.
⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


Duba Kuma : Music Mp3 : Sabuwar wakar Nura m inuwa 2020 - Hassana ta ce.

ZAYARCI AREWASOUND.COM AKODA YAUSHE DON SAMU WASU WAKOKIN