-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC: Ali Jita Ft. Buzu Kaduna – Hausa Boy

MUSIC: Ali Jita 2020 Ft. Buzu Kaduna – Hausa Boy
Sabuwar Wakar Ali Jita Tare Da Shahararen Mawakin Nan Buzu Kaduna, Sunyi Wakar Hadin Guiwa Mai Taken “Hausa Boy”.

DUBA WANNAN : MUSIC Mp3 : Ali Jita 2020 - Ayye Mama Maryam

Wakar Sunyita Ne Ga Irin Albarkun Dake Arewacin Nigeria.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Hausa boy yarinya i'm hausa boy

- Akwai kudi a Arewa

- Yan mata a arewa

- Motoci a Arewa

- Akwai komai a arewa

- Mun dade da wayewa

Ku sauke wakar a wayoyin ku don saurara.


DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki


DUBA KUMA : VIDEO + AUDIO : Ali Jita - Superstar 2020