-Advertisement-
-Advertisement-

MUSIC : Sabuwar Wakar Aminu Ala - Cigari Magajin Dabo - Sabon Sarkin Kano

MUSIC : Sabuwar Wakar Aminu Ala - Cigari Magajin Dabo - Sabon Sarkin Kano

Wannan itace sabuwar wakar aminu alan waka mai suna "Cigari Magin Dabo " wannan waka dai ya rerawa wa sabon sarkin kano ne.

DUBA :  VIDEO + AUDIO : Aminu Ala - Sirrin Boye song 2020

Wato Alhaji Aminu Ado Bayero wanda idan baku manta ba aminu ala masoyin wannan sarki ne.

KADAN DAGA CIKIN BAITIN WAKAR :

- Rugum Babban motsi aminu kano jinin dabo

- Rana girbin hantsi aminun kano jinin dabo

- Rana garjin rana aminun abashe dan dabo

- Haske mai kore duhu dan dabo

- Muradina Aminu akan gadon dabo

Ku sauke cikakkiyar wakar a wayoyinku don saurare.
⤵⤵⤵⤵

DOWNLOAD NOW

@Arewasound-wakoki

More Songs From Aminu Ala

- VIDEO + AUDIO : Aminu Ala - Sirrin Boye song 2020

- Music AUDIO : Sabuwar wakar Aminu Alan Waka 2020 - Dare Da Rana