-Advertisement-
-Advertisement-

Music - Iblata Yaro -Yar Baba

Music - Iblata Yaro -Yar Baba

Sabuwar Wakar Iblata Yaro mai suna ” Yar Baba ” to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo ga sabuwar wakar domin jin dadinku masoya.

DUBA WANNAN ! Wakar Isah Ayagi "Babban Hali"

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

-Yaka yaka masoyina ni dakai munyo sabawa

– Annurin raina

– Ka zamo Angona

– Daina kuka yar baba aurenmu dake ban karya ba

– Zo ki daura shirin tarba Zanzo a gareki muradina


Note : "If you'er Surfing on Operanews (DOWNLOAD HERE)


Ku Sauke wakar a wayoyinku

PLAY NOWORDOWNLOAD NOW

@Arewasound